KernApk
Apk bestanden voor Android
Korte info
Over het algemeen heeft apk-bestand Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) een beoordeling tussen 0 en 10. Dit is een cumulatieve beoordeling, de meeste van de beste apps op google play store hebben een beoordeling van 8 tot 10. Totaal reviews in google play store 0. Totaal aantal ontvangen vijf-sterren reviews 0. Deze app kreeg een slechte beoordeling door 0 gebruikers. Geschat aantal downloads schommelen rond 5,000+ downloads in google play store Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ), te vinden in de categorie Gezondheid en fitness, met tags en werd ontwikkeld door Abrahamjr. U kan hun website https://da0625cf3.app-ads-txt.com bezoeken of lassnaija@gmail.com naar hen sturen. Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) kan op android-toestellen geïnstalleerd worden met 4.1(Jelly Bean)+. We leveren enkel originele apk-bestanden. Wanneer één van de materialen op deze site inbreuk maakt op uw rechten, rapporteer het ons dan. U kan ook apk of Google downloaden en het draaien via android emulatoren zoals big nox app player, bluestacks en koplayer. U kan ook apk van Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) downloaden en het op android emulatoren draaien zoals bluestacks of koplayer. Versies van Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) apk beschikbaar op onze site: 4.1. Nieuwste versie van Jima'i Da Illolinsa(Jima'i Da Illolinsa ) is 4.1, werd opgeladen op 2022/01/09
Schermafbeeldingen van Jima'i Da Illolinsa
Beschrijving van Jima'i Da Illolinsa

Wannan na nufin ke nan sai mu fara neman alkaluman da suka dace domin gano yadda girman wadannan hadurra da ke faruwa galibi een daki kuma en kan gado yake.

Bari mu fara da wannan tambaya, kamar yadda yawanci suka yi da saduwa kawai tsakanin namiji da foelie ba tare da sanya wani abu na kariya ba (kororo); ya hadarin yadda wannan saduwa za ta kare da ciki yake?

Wannan bisa dalilan da aka sani ba abu ne mai sauki ba a iya nazarinsa a dakin bincike na kimiyya.

Kamar yadda aka ga wani bincike da aka yi a Nieuw-Zeeland, inda aka bukaci wadanda suka shiga binciken su yi jima'i sau daya kawai a wata, lamarin da ya sa da dama daga cikinsu suka fice saboda sun kas'a bin wannan ka.

Watakila alkaluman da za mu ce sun dan fi kusanci da ingantattu su ne na wani nazari da aka yi a Turai wanda ya kunshi matasan ma'aurata (miji da mata) 782.

Dukkanin ma'auratan sun rika tattara bayanan saduwar da suke yi yi ba tare da wani magani ko kariya ta daukar ciki ba, har sai da aka sami juna biyu 487.

Hanya mafi sauki da za a iya kiyasin damar daukar ciki ita ce a yi amfani da wa'adin da aka sadu sau daya kawai (misali ce a wata daya ko wata biyu da sauransu).

Lokacin da aka fi damar daukar ciki ga alama yana kasancewa ne kwanaki biyu kafin kwan halitta op mace ya je mahaifarta inda zai hadu da na namiji idan an sadu.

Een wannan lokaci damar daukar ciki kashi 25 ce cikin dari kamar yadda kididdiga ta tabbatar a baya.

Amma bayan wannan lokacin kuma damar sai ta ragu matuka zuwa kashi biyar cikin dari kawai a sauran kwanakin wannan lokaci.

Een takaice jima'i sau daya een tsakanin matasa yawanci zai iya samar da ciki ne een ma'arauta daya een cikin ashirin.

Wannan na nuna cewa damar za ta iya zuwa a kowa ce rana, ba sai wata rana takamaimai ba, domin wadannan abubuwa sun fi faruwa ne a yayin da kake matashi.

Beoordeel deze app
Meer info
Ander Jima APK versies voor Android
Populaire Android apps